SiyasaAbdel Fattah al-Sissi ya samu nasara a zaɓen MasarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud(HON-Internet)05/28/2014May 28, 2014Sakamakon farko na zaɓen da hukumar zaɓen ƙasar Masar ta Bayyana na nuna cewar Al Sissi shi ne ya samu nasara a zaɓen shugaban ƙasar da aka kammala wanda kafofin watsa labarai na ƙasar suka yaɗa batunhttps://p.dw.com/p/1C8g3Talla