1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu : Al'adar aure ta kai zani

August 28, 2023

Kai zani dai shi ne daren farko tsofin kan shinfida farin zani a bisa gadon amarya a wannan daran idan ango ya tarda amarya da budurci da asuba tsofin matan ke sake zuwa gidan amarya domin daukan zani.

https://p.dw.com/p/4VeOT
Mun yi amfani da tsohon hoto
Mun yi amfani da tsohon hotoHoto: Heiner Heine/imageBROKER/picture alliance

za'a kara gudanar da biki na musamman domin nuna zanin. Wannan na nuna cewa amarya ta yi gudu ke'nan ma'ana an iske ta da budurci. Wannan shi ne ke nuna cewa amarya ta hudda iyayenta kunya kuma ta wannan dalili za ta samu kyaututuka da dama cikin su har'da mota.