SiyasaAfganistan: Taliban sun tsagaita wuta dalilin sallahTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa05/25/2020May 25, 2020A kasar Afganistan kungiyar Taliban ta tsagaita wuta na tsawon kwanaki uku domin bai wa Musulmi damar gudanar da shagulgulan sallah bayan kammala azumin watan Ramadana.https://p.dw.com/p/3cjxpTalla