You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Al-Amin Suleiman Muhammad
Tsallake zuwa bangare na gaba Fitattun labarai daga Al-Amin Suleiman Muhammad
Fitattun labarai daga Al-Amin Suleiman Muhammad
Najeriya: Sojojin na fama da rashin kayan yaki
Sojojin na fama da rashin kayan yaki isassu domin yakar 'yan ta'adda.
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai daga Al-Amin Suleiman Muhammad
Labarai daga Al-Amin Suleiman Muhammad
'Yan bindiga sun sake kashe wani basarake a Najeriya
'Yan bindiga sun sake kashe wani basarake a Najeriya
Mai rike da sarautar Mai Babashehu Mai Musinema a Borno na daga cikin wadanda 'yan Boko Haram suka halaka a harin Marte.
Maiduguri: Kalubalen harkokin lafiya bayan ambaliya
Maiduguri: Kalubalen harkokin lafiya bayan ambaliya
Hukumomin jihar Borno sun ce suna bakin kokari na magance matsalar ambaliya don kare al'umma daga mawuyacin hali.
Aikin ceto na tafiyar hawainiya a Maiduguri bayan ambaliya
Aikin ceto na tafiyar hawainiya a Maiduguri bayan ambaliya
Dubban mutane sun makale a gida yayin da ake kasa ciro matattu. Gwamnatin Najeriya ta ce za ta saukaka matsalar jin kai.
Matashin da ya koma rayuwa a kogo a jihar Yobe a Najeriya
Matashin da ya koma rayuwa a kogo a jihar Yobe a Najeriya
Muhaammad ya ce wata aljana ce ta ja ruhinsa zuwa cikin wani kogon bishiyar kuka.
Najeriya: Ambaliya ta janyo asarar rayuka
Najeriya: Ambaliya ta janyo asarar rayuka
Ruwan sama kamar da bakin kwarya, ya haifar da ambaliyar ruwa a kanana hukumomi 17 da ke jihohin Borno da Yobe.
Shin yin addu'o'i ne mafita ga Najeriya?
Shin yin addu'o'i ne mafita ga Najeriya?
Masu zanga-zanga da sauran al'umma a jihohin Arewa maso Gabashin Najeriya, sun koma yin addu'o'i da nufin neman mafita.
Nuna karin labarai
Je ka homepage