Amnesty International ta zargi Masar da cin zarafin dan Adam
July 13, 2016Talla
A cikin wani rahoto da ta bayana kungiyar ta ce baɗa jama'a irin ɓata na dabo
sama ko ƙasa.Shi ne babban makamin gwamnatin tare da yin amfani da ƙudirin yaki da ta'adddanci wajen gallazawa masu sukar lamirin gwamnati.A cikin rahoton mai shafi 70 da Kungiyar ta Amesty International ta bayyana,ta ce ta yi hira da tshofin fursunoni da iyalai da lauyoyi wadanda suka tabbatar da cewar addadin wadanda suka ɓace a shekara bara yana da yawa.