1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNa duniya

Amsoshin Takardunku 03.12.2024

Usman Shehu Usman MAB
December 3, 2024

Shirin ya duba tarihin kotun hukunta manyan laifuka ta ICC, wacce a kwannan ta aika sammacin kamo firaministan Isra’ila Benyamin Netanyahu da wasu karin jami'ai kan rikicin Gaza.

https://p.dw.com/p/4nhHm