MNA
July 8, 2019Talla
Karin bayani shin ta yaya ne kasa take saka wa kasa 'yar uwanta takunkumi duk da cewa ba mulkin mallaka take mata ba? Shin idan kasa ta saka wa wata kasa takunkumi wace riba take samu? Shin ta yaya ma ake saka takunkumi? Shin akwai kasar da aka taba saka mata takunkumi a Afirka?
Barrister Mainasara Kogo Ibrahim Faskari masanin dokoki a Najeriya ya amsa wannan tambaya.