1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An shiga wani ruɗani na siyasa a ƙasar Girka

May 11, 2012

jam'iyar masu ra'ayin guruguzu a ƙasar Girka ta kasa kafa gwamnatin bayan tataunawar da ta yi da wasu jam'iyyun siyasar

https://p.dw.com/p/14u9b
epa03213352 Greek Socialist PASOK party leader Evangelos Venizelos addresses journalists outside the Presidential Palace in Athens, Greece, 10 May 2012, after a meeting with President Karolos Papoulias. Greece's attempts to form a governing coalition entered a third and final round on 09 May, with PASOK leader Evangelos Venizelos becoming the latest politician to attempt to break the deadlock after elections produced no clear winner. Venizelos received a three-day mandate from the president to seek coalition partners following failed attempts by candidates from the two parties that gained the most votes in Sunday's election - the conservative New Democracy and the Coalition of the Radical Left, or SYRIZA. EPA/ALKIS KONSTANTINIDIS +++(c) dpa - Bildfunk+++
Hoto: picture-alliance/dpa

Kafa gwamnatin ya ci tura ne bayan da jagoran jam'iyar masu tsatsaura ra'ayi ta Syriza Alexis Tsipras;ya ci tuwon fashi akan shiga gwamnatin masu goyon bayan shirin ƙungiyar Tarrayar Turai, na ƙaddamar da sauye sauye na tattalin arziki a tattaunawar da suka shugaban jam'iyyar ta Pasok.

Masu yin sharhin akan al'amura na hasashen cewar a yanzu ana kyautata zaton cewar shugaban ƙasar na Girka; Carolos Papoulias shi ne ke da magana ta ƙarshe wajan kafa gwamnatin; wanda zai gana da jam'iyyun siyasa nan gaba.A ranar lahadin da ta gabata ne dai aka gudanar da zaben yan majalisun dokoki, wanda akansa jam''iyar da ke mulki ta kasa samu nasara

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Umaru Aliyu