SiyasaAna nuna alhini game da harin bom na AbujaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris daga Abuja06/26/2014June 26, 2014'Yan uwan mutanen da suka samu raunuka a harin Abuja na ci gaba da tururuwa a asibitocin birnin, a daidai lokacin da gwamnatin kasar ta ce ayyukan ta’adanci ba su da wurin zama a Najeriya.https://p.dw.com/p/1CQa8Talla