SiyasaBadakalar safarar kananan yara a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou daga Yamai06/23/2014June 23, 2014Hukumar 'yan sandan Nijar na sauraran wasu 'yan kasar kimanin 20 da ta ke zargi da marar hannu a badakalar fataucin jarirrai, ciki har da iyalan wasu manyan jami'an gwamnati da kuma wasu masu hannu da shuni na kasar.https://p.dw.com/p/1CORVTalla