Al'ummaBotodjo: Mai yin fenti da man goge baki a Guinea BissauTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'umma11/01/2016November 1, 2016Felisberto Pereira da aka fi sani da "Botodjo" wani gwarzo ne na zaka iya da kanka. Rashin fenti da takaddun zane, ya sanya shi kirkiro kalolinsa da duk abin da ya samu. https://p.dw.com/p/2Rz5FTalla