1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cikakken bayyani a kan asilin man fetur

February 28, 2014

Masana na cewar gawarwaki na mutane da dabobi da suka mutu shekaru da dama da wasu itattuwa da ke cikin ƙarƙashin ƙasa sune suke rikidewa su zaman fetur.

https://p.dw.com/p/1BHQT
Öl in Nigeria
Hoto: picture-alliance/dpa

Ƙwararru waɗanda suka kwashe lokaci mai tsawo suna yin bincike sun gano cewar ɗayan man fetur ana samun shi ne ta hanyar narkewar wasu halitun a cikin ƙarƙashin ƙasa ko kuma cikin ruwan teku. Kamar yadda Mohammed Bunu Hamed wani wanda ke aikin hakon man fetur ɗin da ke a Najeriya ya bayyana mana a cikin shirin Amsoshin takardunku.

Daga ƙasa za a iya sauraron wannan shiri

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Mouhamadou Awal Balarabe

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani