1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaGabas ta Tsakiya

Gaza: Cimma yarjejeniyar tsagaita wuta

January 16, 2025

Fararen hula a yankin Zirin Gaza na Falasdinu da Isra'ila sun fantsama kan tituna, domin murnar cimma yarjejeniyar tsagaita wuta kan yakin da ake fafatwa a yankin da aka kwashe watanni ana tattaunawa a kanta.

https://p.dw.com/p/4pFB6