SiyasaFargaba a iyakar Ruwanda da YugandaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi03/06/2019March 6, 2019An dai sani akwai fahimta tsakanin Yoweri Museveni na Yuganda da takwaransa Paul Kagame na Ruwanda, amma an rufe iyakar kasashen biyu, hanyar da miliyoyin 'yan kasuwa da al'umma ke bi don hulda tsakanin kasashen. https://p.dw.com/p/3EX6hTalla