Shirin ya ya da zango a Jamhuriyar Nijar don duba halin da matasa suka samu kansu a ciki a fannoni daban daban bayan da sojoji suka kawo karshen mulkin Mohamed Bazoum na farar hula
Matasan Afirka masu kwazo ne da hazaka ga su kuma da basira, amma kasancewa tsofaffi ne ke jan ragamar mulki a wannan nahiya, ba safai ake duba bukatun matasan ba da yawansu ya kai kashi 77 cikin 100 a nahiyar.