Zabin masoyi ko masoyiya tsakanin saurayi da budurwa wani tsani ne da dan Adam a shekarun kurciya ke takawa a kwanakin karnin farko na shiga cikin shekaru na balaga.
Matasan Afirka masu kwazo ne da hazaka ga su kuma da basira, amma kasancewa tsofaffi ne ke jan ragamar mulki a wannan nahiya, ba safai ake duba bukatun matasan ba da yawansu ya kai kashi 77 cikin 100 a nahiyar.