A yayin da kakar zaben Najeriya ke kara karatowa, shirin na wannan makon ya dubi irin darasin rayuwar da bangar siyasa ke haifar wa 'yan siyasa da kuma matasan da ake tura wa su yi wannan dabi'a da ke sanadin asarar rayukan jama'a tare da kuma haddasa tashin hankali.