A wannan karon shirin Darasin Rayuwa ya dubi irin darusa ne da yakin Ukraine ke koya wa kasashen duniya. Abin da ya bayyana a zahiri dai shi ne rashin dacewar yawan dogaro a kan kasa guda game da abin da rayuwa take bukata. A saurari abin da shuirin ya kunsa.