Rikicin siyasar Burundi na daukar sabon saloTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane 06/10/2015June 10, 2015Wani hasashe da Majalisar Dinkin Duniya ta yi ya yi gargadi kan yadda mayakan sa kai na matasan da ke goyon bayan shugaban kasar Burundi Pierre Nkurunziza suke aikata ta'asa ga jama'a galibi fararen hula.https://p.dw.com/p/1FegwTalla