Ghouta:Mutane dubu 105 sun fice daga garin
March 24, 2018Talla
Kungiyoyin kare hakin bil Adama da ke saka ido a yakin Siriya sun ce a yanzu gwamnatin Siriyar, ita ce ke da iko da kusan kashi 90 cikin dari na yankunan da 'yan tawayyen kasar suka mamaye bayan kusan wata guda da aka kwashe ana tabkla yaki. Masu aiko da rahotannin sun ce 'yan tawayen wadanda da farko suka ja dagga sun ware daga gabashin Ghouta.