1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Halin da ake ciki a pakistan

July 6, 2007
https://p.dw.com/p/BuGt

Jamian soji a pakistan sun karyata rahotanni dake nunar dacewa an buda wuta da bindigogi wa jirgin shugaba Pervez Musharraf,jim kadan da tashinsa.Majiyar jamian tsaron dai na nuni dacewa yansanda sun ji harbe hasrben bindigogi a kusa da sansanin Soji na Chaklala,dake wajen birnin Islamabada,mintuna kalilan da tashin jirgin shugaban kasar,ayayinda aka samu bindigogi guda biyu akan hanyar da jirgin ya wuce,kafin tashinsa.

A yau ne dai aka shiga ran ata 4 da jamian tsareon pakaistan din ke cigaba dayiwa Jan masalci kawanya,inda daruruwan Dalibai da malaminsu ,suka gwamnce salwantar da rayukansu cikin masallacin da mika wuya wa yansanda da sojojin.