Jim kadan bayan jawabinsa na karbar rantsuwar kama aiki, 'yan Afirka mazauna Amurka na fashin baki kan sabbin manufofin Shugaba Donald Trump na Amurka, inda Abdoulaye Mamane Amadou ya tattauna da Dr Yusuf Aliyu Harande, Dan Najeriya mazaunin Amurka da Dr Rabiou Inoussa Hassane Yari Dan Jamhuriyar Nijar mazaunin Amurka.