1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Illolin zazzabin cizon sauro

Salissou Boukari RGB
July 16, 2021

Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta dauki matakai domin fuskantar cutar Maleriya da ke addabar al’ummar kasar a kowace shekara da zarar damina ta sauka. A saurari shirin Lafiya.

https://p.dw.com/p/3waAv