SiyasaJam'iyyar APC na fama da dabaibayi a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa M. Ahiwa06/07/2022June 7, 2022A Najeriya, yayin da jam'iyyar APC mai mulki ke gab da taron fidda gwani da zai ja ragamarta a babban zabe, ‘ya‘yanta na dada fadawa rikicin neman samun zakara mai sa'a.https://p.dw.com/p/4CN60Talla