SiyasaJamus: Merkel na ci gaba da fuskantar matsiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane02/12/2018February 12, 2018Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta kare matakin da ake kallo a matsayin sakaci a yarjejeniyar kafa gwamnati bayan da ta bar mukamin ministan kudi ya subule wa jam'iyya mai mulki ta CDU.https://p.dw.com/p/2sYXiTalla