Jamus: Merkel na shan suka kan 'yan gudun hijiraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSuleimane Babayo/GAT10/12/2015October 12, 2015Jam'iyyar adawa ta AFD ta kai karan Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel a bisa zarginta da taka dokokoin kasar ta hanyar bada mafaka ga 'yan gudun hijira.https://p.dw.com/p/1GmskTalla