SiyasaJamus: 'Yan sanda na neman wani dan TunusiyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa12/21/2016December 21, 2016Jami'an 'yan sanda a Jamus sun shiga farautar wani dan Tunusiya mai suna Ani Amri da ake zargi da hannunsa a harin da aka kai a kasuwar Kirsimeti a birnin Berlin, wanda Kungiyar IS ta yi ikirarin daukar nauyi. https://p.dw.com/p/2Uge5Talla