A lokutan bazara musamman idan ana fama da tsanain zafi, ana cinikin askirim a sassa dabam-dabam na duniya domin sanyaya makoshi. Jamus na zaman guda daga cikin kasashen da aka fi cinkin askirim, ku kalli faifen bidiyonmu kan saye da sayar da askirim a kasar.