SiyasaJamus za ta ci gaba da horas da sojin MaliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaCai Christopher Burling Nebe AH, MAB04/21/2021April 21, 2021Gwamnatin Jamus ta kara adadin sojojinta zuwa 600 a Mali tare da tsawaita aikinsu a kasar. Wannan ya zo a lokacin da cibiyar SIPRI da ke nazari kan tsaro ta ce sauyin yanayi na shafar ayyukan kiyaye zaman lafiya a Mali.https://p.dw.com/p/3sKWFTalla