Kasuwannin kayan gwanjo a Masar
January 4, 2017Talla
Kasuwar dai ana gudanar da ita ne sakamakon yadda sabbin kayayyaki sua yi matukar tsada a Masar kamar yadda wannan mutumin ya baiyana:"Neman samun rahusa ne ya kawo ni nan.Naje zan saya wa yara tufafin makaranta sabbi,amma na kasa,saboda tsananin tsada.Da na zo nan na same irinsu arha.A yanzu hakakididdiga ta nuna cewa,kimanin 40% na Misirawan na yin sayyarsu a irin wadannan kasuwanni ne.