Kataloniya cikin halin rashin tabbas
October 11, 2017Talla
Tun farko Mariano Rojoy ya gargadi shugaban 'yan awaran da cewar zai yi amfani a karon farko da kudirin doka mai lamba 155 na kudin tsarin mulki domin soke yancin kan na yankin idan har ya tabbatar. Daman a shekara ta 1934 gwamnatin ta Spain ta yi amfani da irin wannan doka wajen soke yunkurin wasu 'yan awaran na kafa kasar ta Kataloniya.