SiyasaKila-wa-kala kan takarar Sonko a SenegalTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou MAB07/05/2023July 5, 2023Hankalin 'yan siyasa na Senegal ya karkata kan makomar jagoran adawa Ousmane Sonko a zaben kasar da za a gudanar a 2024, saboda kotu ta yanke masa hukuncin daurin shekaru biyu, wanda ka iya hana shi tsayawa takara.https://p.dw.com/p/4TS4gTalla