SiyasaKungiyoyin farar hula sun soki gwamnatin NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahaman Kanta/PAW05/26/2015May 26, 2015Wakilan kungiyoyin farar hula 38 suka fitar da sanarwar da ta zargi gwamnatin da mulkin danniya bayan da ta ki sako 'yanuwansu da ta kame, da ma nuna halin ko in kula wajen kyautata rayuwar talakawa.https://p.dw.com/p/1FWnQTalla