Kwararru sun kwance tsohon bam
November 29, 2018Talla
Gano wannan bam da kuma irin hadarin da ake ganin na tattare da shi, ya sa mahukunta kasar yin saurin kwashe mutane da suka zarta dubu goma da ke zaune a yankin kafin a soma gudanar da aikin.
Bayan kammala aikin da kuma samun tabbacin babu wata barazana an shawarci mutane da su koma gidajensu a yayin da aka kuma soma janye jami'an tsaron da aka baza.