SiyasaKwaskwarima a gwamnatin SomaliyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu Usman02/11/2015February 11, 2015A wannan mako ne aka sanar da sunayen ministocin gwamnatin Somaliya, inda aka zabi mutane 25, wadanda kwararru ne amma ba 'yan siyasa ba a kasar da ta fi ko wace rashin tsaro a duniya.https://p.dw.com/p/1EZaTTalla