'Yan wasan Bayern Munich sun fara samun horo a karon farko tun bayan da aka dakatar da babban lig din kwallon kafar Jamus na Bundesliga bayan bullar annobar coronavirus. Burundi ma ta yanke shwarar komawa harkokin wasannin lig-lig na kasar, yayin da Jamhuriyar Nijar a hannu guda ta dakatar da harkokin wasannin. Wadannan da ma wasu a cikin shirin.