1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Labarin wasanni

Suleiman Babayo AMA
April 15, 2019

An fitar da jadawalin jerin kasashen da za su fafata a gasar wasan cin kofin ta nahiyar Afirka wanda za a yi a ranar 21 ga watan Yuni zuwa 19 ga watan Yuli shekarar 2019 a kasar Masar.

https://p.dw.com/p/3GnSG