SiyasaLibiya: Fatan samar da zaman lafiyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa07/26/2017July 26, 2017"Bajimta ta tarihi" wannan dai shi ne kalaman da shugaban Faransa Macron ya yi amfani da su wajen baiyana namijin kokari da shugabannin bangarori biyu na Libiya a tattaunawar warware rikicin kasar a Paris.https://p.dw.com/p/2hB3cTalla