SiyasaZanga zanga mai muni a ParisTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala YB12/03/2018December 3, 2018Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya gudanar da tattaunawa da manyan jami'an gwamnatinsa a domin shawo kan zanga zanga mafi muni da kasar ta fuskanta cikin shekaru hamsin da suka gabata. https://p.dw.com/p/39L8aTalla