Kotu na zargin dattijo da taimakon Nazi
October 7, 2021Talla
Mutumin da ake zargi mai suna Josef S. yana fuskantar laifuka 3,518 na kisan kai tsakanin 1942 zuwa 1945 a lokacin da ya yi aiki a matsayin memba na Jam'iyyar Nazi reshen sojojinta.
Lauyan wanda ake zargi, ya shaidawa kotun wanda ake tuhuma ba ya son yin tsokaci kan zargin da ake masa, amma mahukunta sun ce dattijon ya isa ya tsaya gaban shari'a duk da yawan shekarun mutumin.