SiyasaMartani kan rataye matasa 15 a MasarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare (YB)12/27/2017December 27, 2017A karon farko a sabon tarihin siyasar Masar, an zartar da hukuncin rataya ga matasa 15 lokaci guda, bayan da wata kotun sojoji ta samesu da laifin kai hare hare kan sojoji da jami'an tsaro.https://p.dw.com/p/2pzcXTalla