SiyasaMartin Schulz zai nemi shugaban gwamnatin JamusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLateefa01/25/2017January 25, 2017Jam'iyyar SPD a Jamus da ke cikin gwamnatin hadakar kasar ta sanar da amincewa da tsohon shugaban majalisar Tarayyar Turai Martin Schulz a matsayin wanda zai tsaya takarar shugaban gwamnatin kasar.https://p.dw.com/p/2WNv3Talla