SiyasaMasar: Jana'iza da zaman makoki bayan hare-hareTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari04/10/2017April 10, 2017A yayin da al'ummar Masar ke zaman makoki da jimamin asarar rayukan da aka yi a majami'un Kibdawa, sakamakon tagwayen hare-haren, ana ci gaba da samun ra'ayi mabambanta tsakanin yan kasar.https://p.dw.com/p/2b0uxTalla