1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Masu yin zanga zanga a Spain na ƙara matsa ƙaimi

July 14, 2012

Shirin tsuke bakin aljihu da gwamnatin ta ƙaddamar ya janyo fushin jama'a, saboda rage kuɗaɗen albashi,tare da ƙara haraji

https://p.dw.com/p/15XiN
Riot police carrying rubber bullet launchers confront demonstrators during a coal miners march to the Minister of Industry building in Madrid, Wednesday, July 11, 2012. Coal miners angered by huge cuts in subsidies converged on Madrid Tuesday for protest rallies after walking nearly three weeks under a blazing sun from the pits where they eke out a living. (Foto:Andres Kudacki/AP/dapd).
Hoto: dapd

Duban jama'a da ke gudanar da zanga zanga a birnin Madrid na ƙasar Spain sun sha arangama da jami'an tsaro a dare na ukku jere na yamutsin da ya bazu zuwa cikin sauran sansa Kasar jama'ar na yin boren ne, saboda wani shrin tsuke bakin aljihu da gwamnatin ta tanada, wanda zai ƙara kuɗaden haraji tare da rage kuɗaɗen albashi da na alahuse da kuma pansho.

Wata daga cikin masu zanga zangar ta yi Allah wadai da tsarin na gwamnatin Rajoy,wanda zai zai yi tsumi kudi tsaba biliyans dubu 65 kafin nan da shekara ta 2014.kuma daga bisanin yan sanda sun yin amfani da harsashen roba da kulake da barkonon tsohuwa wajan tarwatsa masu yin gangamin.

Mawallafi : Abdourahamane Hassane
Edita : Abdullahi Tanko Bala