SiyasaRikicin cikin gida a gwamnatin JamusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo07/02/2018July 2, 2018Tsugune ta gaza karewa a rikicin da ya kunno kai tsakanin jam'iyyun CDU da CSu da ke cikin gwamnatin hadaka ta Jamus, wadanda kuma suka dade da kulla auren soyayya da a yanzu igiyar auren ke tangal-tangal.https://p.dw.com/p/30gSMTallaShugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da ministan cikin gida Horst SeehoferHoto: picture-alliance/dpa/B. v. Jutrczenka