1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Matsalar sufuri tsakanin Nijar da Burkina

Gazali Abdou Tasawa MAB
July 28, 2022

Kalubalen tsaro na barazana ga harkar kasuwanci tsakanin Jamhuriyar Nijar da Burkina Faso, inda ake samun karancin kaya a kasuwanni. Hajojin Nijar sun makale a Burkina saboda 'yan ta’adda na tare motoci a kan hanya.

https://p.dw.com/p/4EnQV