SiyasaMerkel na son Jamus ta taka rawa a duniyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane MAB12/31/2018December 31, 2018A jawabinta na sabuwar shekarar 2019, Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta ja hankali kan samun karin karfi ga Turai da kuma ganin Jamus ta kara daukar matakai a game da irin rikice-rikicen da ke faruwa a duniya.https://p.dw.com/p/3ApFwTalla