Pompeo da Merkel za su gana kan batutwa da dama
November 1, 2019Talla
Duk da yake sanarwar fadar gwamnatin ba ta fito fili ta fayyacce ko batun girka rundunar hadin gwiwa ta sojan kasa da kasa a arewacin Siriya na daga ciki jadawalin tattaunawar da za ta shiga tsakanin Pompeo da Merkel ba.
Rahotanni sun ce Sakatare Pompeo zai gana da wasu kusoshin gwamnatin Jamus ciki har da sakataren harkokin wajen Jamus Heiko Maas da ministar tsaro Annegret Kramp-Karrenbauer.