SiyasaMoroko ta koma Tarayyar AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa01/31/2017January 31, 2017Shekaru 33 bayan fita daga Kungiyar Tarayyar Afirka sakamakon sabani kan yankin Yammacin Sahara, Moroko ta sake samun nasarar komawa a matsayin memba.https://p.dw.com/p/2WjQUTalla