1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaMozambik

Daniel Chapo ya sha rantsuwar kama aiki

Abdourahamane Hassane
January 15, 2025

An rantsar da Daniel Chapo a matsayin shugaban kasar Mozambik a wani biki da aka gudanar a birnin Maputo.

https://p.dw.com/p/4pASg
Hoto: Phill Magakoe/AFP

 

Bayanshafe watanni ana  yin zanga-zangar da ta yi sanadin mutuwar mutane sama da 300, a cewar wasu kungiyoyi masu zaman kansu.biyo bayan zabukan kasar

Daniel Chapo tsohon gwamna mai shekaru 48 na jam‘iyyar Frelimo da ke yin mulki, ya gaji Filipe Nyusi wanda ya yi waadi biyu na mulki  ya sauka

Jagoran yan adawar kasar ta Mozambik Venancio Mondlane, tsohon dan jarida kana dan majalisar dokoki mai shekaru 50 ya tir da zaben da ya ce an tafka magudi

Shugaban Afrika ta Kudu da na Guinea Bissau kaawai suka Ehalarci bikin na rantsar da  sabon shugaban.